Halin rikicin da kasar Mali ke ciki da ci gaba da daukar hankalin kasashen duniya da ke kai kawo na neman samun mafita, ta baya-baya nan ita tace kungiyar kasashen yankin Afrimka ta Yamma watau Ecowas da wata tawaga ta gana da shugaban kasar domin samun sulhu