A cikin shirin bayan kun saurari labaran duniya za ku ji cewa matsalar garkuwa da jama'a domin neman kudin fansa ta fara addabar Abuja babban birnin tarayyar Najeriya, a yain da hukumomin kiyon lafiya a Jamhuriyar Nijar sun kara azama wajen magance matsalar zazzabin cizon sauro.