A cikin shirin za ku ji a jamhuriyar Nijar bayan zanga-zangar da kungiyoyin farar hulla suka yi, yau babbar kasuwar dake birnin Yamai ta rufe shagunanta tsawon kwanaki biyu don nuna bakin cikin su kan yanda 'yan sanda suka harba gornati mai sa hawaye da ya tada gobarar tai sanadiyar salwantar rayuka.