Shirin lafiya jari: Cutar sankara a tsakanin mata a Nijar
Lafiya
Gazali Abdou Tasawa
January 3, 2020
Cancer wacce aka fi sani da sankara na kara yawaita a tsakanin mata a kasashen Afrika da suka hada da jmahuriyar Njiar, duk kuwa da irin matakan da hukumomi ke cewa suna dauka.