Saurari shirin yamma na ranar 17 ga watan Nuwamba 2015
BabayoNovember 17, 2015
A ciki akwai matakan da gwamnatin Jamus ke dauka na cafke wadanda ake zargi da hannu a hare-haren birnin Paris na Faransa, da halin da ake ciki kan kama tsohon shugaban majalisar Jamhuriyar Nijar Hama Amadou.