Saurari shirin yamma na DW na ran 07 ga watan Augusta 2015
Boukari SalissouAugust 7, 2015
A cikin shirin za'aji cewa Sojin Najeriya na kara samun nasara kan Boko Haram, sannan a Jamhuriyar Nijar 'yan adawa ne suka nemi da a gudanar da taron hukumar CNDP don walwale rikicin siyasar kasar.