Shirin yamma na sashen Hausa na DW. Asabar 08.08.2015.
Lateefa Mustapha Ja'afarAugust 8, 2015
A cikin shirin bayan Labaran Duniya muna tafe da shirin Ra'ayin Malamai da ya tattauna batun sabuwar dokar da hukumar sadarwar Jamhuriyar Nijar CSC ta shimfidawa kafafen yada labaran kasar da sauran shirye-shirye.