A cikin shirin za a ji jami'an tsaro sun yi fito da masu zanga-zanagar adawa da gwamnatin Shugaba Joseph Kabila na kasar Kwango. A Jamhuriyar Nijar kuwa takaddamar siyasar kasar ce ke daukar sabon salo, inda kawancen 'yan adawa ke bukatar kotun koli ta tsige shuga Muhammadu Issufou.