Saurari shirin safe na ranar 25 ga watan Satumba 2015
BalaSeptember 25, 2015
A ciki akwai rahotanni kan bikin Sallah a arewa maso gabashin Najeriya da arewacin Kameru da ake samun rikicin Boko Haram, sannan ana nuna adawa da shirin tazarce na shugaban kasar Kwango-Brazzzaville.