Saurari shirin rana na ranar 6 ga watan Janairu 2016
BabayoJanuary 6, 2016
A ciki akwai nazari kan ziyarar da shugabar asusu ba da lamuni na duniya Christine Lagarde take yi a Najeriya, sannan an samu mata masu yawa da ke takara a zaben Jamhuriyar Nijar da ke tafe.