Saurari shirin rana na ranar 29 ga watan Yuli 2015
BabayoJuly 29, 2015
A ciki akwai ziyarar da Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya fara a kasar Kameru yayin da a Jamhuriyar Nijar takkadama ta taso kan maganar bai wa jami'an hukumar zabe toshiyar baki.