Saurari shirin rana na ranar 29 ga watan Maris 2016
IbrahimMarch 29, 2016
A ciki akwai neman tantance yariyar da aka kama a Kamaru wadda ta ce tana cikin 'yan matan Chibok na Najeriya da aka sace, sannan an fara sasantawa tsakanin bangarorin siyasa na jamhuriyar Nijar.