Saurari shirin rana na ranar 20 ga watan Oktoba 2015
BabayoOctober 20, 2015
A ciki akwai zanga-zangar adawa da baki a Jamus, sannan hukumar kare hakin jama’a ta Najeriya ta gana da mataimakin daraktan kula da yaki da ta’adanci na Majalisar Dinkin Duniya.