Saurari shirin rana na DW na ran 12 ga watan Oktoba 2015
Salissou BoukariOctober 12, 2015
A cikin shirin za'a ji martanin babbar jam'iyyar adawa ta kasar Nijar MNSD Nassara dangane da fitar da wasu magoya bayanta suka yi har ma suka kafa tasu jam'iyya.