A cikin shirin za ku ji cewar Wakilan jam'iyyun adawar Nijar a nan Turai sun gudanar da wata zanga-zanga a harabar cibiyar Tarayyar Turai dazu a yayin da aka bude kasuwanni a wasu sassan jihohin Borno a Najeriya wanda aka rufe sakamakon hare-haren Boko Haram.