A cikin shirin bayan labarun duniya za a ji cewa Majalisar dokokin jihar Enugun Nigeria ta umarci al-ummar jihar da kada su kara biyan kudin wutar lantarki. Za kuma mu leka jamhuriyar Nijar don jin halin da ake ciki a jami'ar Yamai bayan arangamar da aka yi tsakanin dalibai da jami'an tsaro.